Pengenalan
An gudanar da wa'azin kasa a garin Jamareh wanda ya samu halartar manya manyan malamai karkashin jagorancin Jagora Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir.
Ga wasu daga cikin malaman da suka halarci wannan taron:
1. Sheikh Mohammed Sani Yahya Kingil
2. Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum
3. Sheikh Saidu Hassan Gingir
4. Sheikh Salihu Suleiman Ningi
5. Sheikh Abdulnasir Abdulmuhuwi
6. Sheikh Abubakar Salihu Zaria
7. Sheikh Abubakar Usman Marbella
da dai sauransu...
ox WKAJ

Skor
2.6
Platform
Android
Kategori
Masa lapang
Tag
Muat turun
13K