Tom lược
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM
Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah " ...waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.
Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.
3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.
4....
Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
Đánh giá
4.7
Nền tảng
Android
Danh mục
Sức khỏe và Thể hình
Thẻ
Sức khỏe và Thể hình
Tải xuống
27K