XWorld:新一代广告发行平台
首页
简体中文
XWorld Language
首页
游戏
Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
Slide 1 of 5
Super AceAmfanin Zuma Da Girfa | 游戏 | XWorld

简要介绍

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah " ...waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69). Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai. Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka: 1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin. 2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha. 3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi. 4....

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa

XWorld | Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
评分
4.7
平台
Android
分类
健康与健身
标签
健康与健身
下载
27K